Rahoton da muka samu daga Channels TV ya ce an garzaya da Sanata Dino Melaye zuwa asibitin 'yan sanda da ke Garki Area 1 a Abuja bayan an damke shi an kai shi hedkwatan 'yan sanda na SARS.
Daya daga cikin jami'an 'yan sandan da ke cikin tawagar da suka dabaibaye gidan Dino Melaye a Abuja ne ya tabbatar sanar da hakan.
Dan sandan ya ce a halin yanzu an bawa Sanata Melaye gado a asibiti domin ya huta kafin hukumar 'yan sandan ta dauki mataki na gaba.
Ya ce an sa ran za a mayar da dan majalisar ofishin 'yan sanda inda za a cigaba da tsare shi da zarar ya murmure.
Source: hausa.legit.ng

EmoticonEmoticon