A cigaba da sauye-sauye da shafukan sadarwa na zamani ke yi Dandalin Instagram yazo da wani sabon salo wanda zai baiwa masu amfani dashi damar dora audio (sauti) a dandalin.
A baya dai dandalin Instagram ya sahara ne da dora Video da kuma hotuna, amma yanzu abin ya sauya.
Yadda Ake Dora Audio A Instagram
Zaka yi amfani da wajen story dinka kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa zai baka dama ka danna wannan alamar sauti da kuke gani, sai ka dauka duk audio din da kake so, followers dinka kuma zasu saurara.
A wani cigaban kuma tuni aka fara yin video chat a instagram din ta yadda zaku dinga tattaunawa kuma a lokaci guda kuna kallon juna.
Source: www.sharfadi.com

EmoticonEmoticon